Bola Tinubu
Jigon APC a Neja, Jonathan Vatsa ya goyi bayan Atiku kan tallafin man fetur, yana cewa cire shi ya ƙara jefa ’yan Najeriya cikin matsanancin wahala.
Sama da malaman Musulunci 500 daga Arewa 19 da Abuja sun bayyana goyon bayan sake zaben Bola Tinubu a 2027, tare da yaba wa gwamnati kan tsaro da ci gaba.
Gwamnatin tarayya ta ce maido da tallafin man fetur zai iya rusa nasarorin tattalin arzikin Najeriya da aka samu bayan cire tallafin a shekarar 2023.
Tsohon dan takarar kujerar majalisar wakilai a jihar Kano, Fahad Muhammad Dankabo, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya ce zai dawo da tallafin mai da ya yi niyya ga ’yan Najeriya, yana zargin gwamnatin Tinubu da ci gaba da ba dillalan man fetur rangwamen haraji.
Shigar da sunan Betta Edu da sauran mutane a majalisar kamfen din Bola Tinubu ya haddasa muhawara da korafi a tsakanin yan Najeriya da yan jam'iyyar APC.
Hadimin Atiku, Kenneth Okonkwo ya soki cire tallafin mai, yana cewa tsadar fetur da faduwar darajar Naira sun kara wahalar da 'yan Najeriya a gwamnatin Tinubu.
Sanata Abdul’aziz Yari ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa APC za ta cika alkawuran kamfen, yayin da jam’iyyar ke shirin sake zaɓar Bola Tinubu a 2027.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya musanta zargin ƙin Kiristoci, yana mai cewa an fassara kalamansa ba daidai ba, tare da yin kira ga shugabanni su yi adalci.
Bola Tinubu
Samu kari