Bola Tinubu
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PRP, Donald Duke, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai sake lashe zaɓen 2027 idan manyan ’yan adawa suka kasa haɗa kai.
Al’ameen Yabo ya sauya goyon bayansa daga Atiku Abubakar zuwa Bola Tinubu a 2027, yana neman afuwa kan zaɓen 2023 tare da bayyana dalilan sauya matsayinsa.
Buba Galadima ya zargi APC da dakile ’yan adawa gabanin zaben 2027, tare da ikirarin ana bai wa wasu ’yan siyasa kudi domin su janye daga takara.
Bankin Duniya ya ƙara hasashen ci gaban tattalin arzikin Najeriya zuwa kashi 4.3 a 2026, amma ya yi gargadin tasirin kashe kuɗin gwamnati gabanin zaɓen 2027.
Kotun Maiduguri ta bayar da belin mutane biyar da aka kama kan sanya T-shirt mai rubutun 'TinubuMustGo', yayin da lauyansu ya bukaci matasa su kiyaye doka.
Kungiyar 'yan agajin Musulmi ta FCT ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Shugaba Tinubu a 2027 da ci gaba da amfani da tsarin takara na Muslim Muslim.
Alhassan Ado Doguwa ya roki mutanen Kano su yafe wa gwamna da shugaban kasa. ‘Dan siyasar da ya dade a majalisa ya kawo hujjojin da za su sa a zabi Bola Tinubu.
Jarumar Kannywood, Fati Mohammed ta jawo martani bayan ta ce masoyanta su zaɓi shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027, inda wasu suka soki matakin nata.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya ce ba shi da hujjar tabbatar da cewa ya lashe zaɓen 2023, amma ya dage cewa ya yi imanin shi ne ya kamata ya ci zaɓen.
Bola Tinubu
Samu kari