Bola Tinubu
Jirgin sojan sama ya fadi a Ondo, inda mutane 32 ke cikinsa, Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya ce har yanzu ba a gano wanda ya tsira ba, yayin da Tinubu ya umarci bincike.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle ya bayyana cewa a shirye suke su shiga lunguna tallata Tinubu, kuma kamar uba ya dauki shugaba Tinubu.
Gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya yaba wa sauye-sauyen tattalin arzikin Bola Tinubu da ministoci Taiwo Oyedele da Ali Pate suka kai ziyara jihar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci Sarkin Legas Oba Rilwan Akiolu, inda ya karɓi addu'a da shawara kan tafiyar da gwamnati da al'amuran Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya jajanta wa iyalan waɗanda suka mutu a hatsarin jirgin Rundunar Sojojin Sama da ya afku kusa da sansanin sojojin ruwa a Ondo.
Gwamnatin Tarayya ta ce cire tallafin fetur da inganta kuɗaɗen ƙasa sun taimaka wajen tara dala miliyan 500 don sake gina filin jirgin sama na Legas.
Gwamnatin Sokoto ta gudanar da addu'a ta musamman domin ci gaban Najeriya, inda malamai suka roki Allah ya ba Tinubu da Ahmed Aliyu nasara a zaben 2027.
Hukumar NRS mai tattara haraji, ta gargadi ’yan Najeriya kan wata sanarwar bogi ta daukar ma’aikata da ake yaɗawa da sunan tsohuwar hukumar FIRS.
Yayin da ake kara kusantar zaben 2027, wani jigon APC a Jihar Kano, Aminu Shehu Uba Sharada, ya nemi a yi zama domin sasanta jiga-jigan jam'iyya mai mulki.
Bola Tinubu
Samu kari