Bola Tinubu
Hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale ya yi murabus inda ya mika takardar ajiye aiki ga shugaban ma'aikatan gwamnati, Femi Gbajabiamila.
Malamin nan, Sheikh Bashir Abdulhameed ya yi korafi da ya ji labarin fetur ya tashi tun daga gidajen mai, Kabir Bashir Abdulhamid ya tsinewa shugabannin Najeriya
Yayin da ya ke kammala ziyararsa a kasar China, Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana yadda ya ke kokarin inganta kasar domin kawo sauyi.
Yayin da ake ta korafi kan sanar da nasarar Bola Tinubu a zaben 2023, INEC ta fayyace dalilin sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da tsakar dare.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya tikitin Musulmi da Musulmi ne suka kara kudin mai domin jawo bakin jini ga Bola Tinubu. Ya ce Tinubu zai rage kudin mai.
A wannan labarin, gwamnatin Ekiti ta rage yawan kwanakin da ma'aikatanta ke zuwa aiki a mako saboda rage radadin karin farashin litar fetur, amma ba ga kowa ba.
Yayin da ya kammala ziyara a kasar China, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci yan Najeriya mazauna kasar da su tabbatar da sun wakilci kasarsu a ketare.
Matar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu ta raba kudi N50m ga mata 1,000 a jihar Zamfara. An raba kudin ne domin bunkasa kananan sana'o'i.
A rahoton nan,za ku ji cewa kungiyar North West Agenda for Peace (NOWAP) ta bayyana fatan gwamnatin tarayya za ta kawo karshen matsalar tsaro a yankin.
Bola Tinubu
Samu kari