Bola Tinubu
A labarin nan, gwamnatin Bola Tinubu ta bayar da umarnin fara inganta madatsar ruwa ta Alau a jihar Borno domin kare afkuwar makamanciyar ambaliya a gaba.
Shugabannin jam'iyyar APC na jihohin Najeriya da birnin Abuja sun yanke shawarar ganawa da Shugaba Bola Tinubu kan halin kunci da 'yan kasar ke fuskanta.
Danote ya ce yan kasuwar man fetur sun kai shi kara wajen Bola Tinubu kan yadda ya karya farashin diesel. Yan kasuwar sun ce farashin yana barazana garesu.
Gwamnatin Neja ta yi alkawari kan fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000 da zarar gwamnatin tarayya ta fara biyan ma'aikata sabon albashi.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya ce talaka na shan wahala sosai sakamakon cire tallafin man fetur a Najeriya. IMF ya bukaci Tinubu ya saukakawa talaka.
Tsohon hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya caccaki masu sukar Shugaba Bola Tinubu kan matakin NNPCL na kara farashin mai a fadin kasar baki daya.
Kungiyar yan Arewa ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kaucewa bin hanyar Muhammadu Buhari. Kungiyar ta ce Buhari ne ya jefa Tinubu a matsala.
Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.
Yan kasuwar man fetur sun bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karasa cire tallafin mai a Najeriya. Sun ce hakan zai jawo wadatar mai a da saukin man fetur.
Bola Tinubu
Samu kari