Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta fito ta yi magana kan dalilin da ya sanya jami'an tsaro suka cafke shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya fitar da wani sabon hasashe a game da wahalhalun da ‘yan Najeriya ke ciki a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun kara tabarbarar da tattalin arzikin kasar nan. Ta fadi dalili.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bada tabbacin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta magance kalubalen ambaliyar ruwa a Najeriya.
Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta yi amfani da kuɗin tallafin man fetur da aka cire wajen gina ababen more rayuwa da za su tashi kafaɗun tattalin arziki.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci hukumar NEMA ta gaggauta kai dauki ga wadanda ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Maiduduri, yana mai jajantawa gwamnatin Borno.
A labarin nan, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki yadda gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin murkushe kungiyoyi masu zaman kansu.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce shugaban kasa Bola Tinubu ya umarce shi da ya bar Abuja zuwa birnin Maiduguri domin duba ambaliyar da ta faru.
Bola Tinubu
Samu kari