Bola Tinubu
Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana takaicin yadda majalisa ta saba kundin tsarin mulki wajen tabbatar da dokar ta ɓaci da Bola Tinubu ya sa a Ribas.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce fushi da jin haushi da kuma hassada ba zai taimaka wa 'yan adawa su kayar da Bola Tinubu ba a siyasa.
Tsohon ministan Jonathan ya ce rashin iya tafiyar da mulki ne ya haddasa rikicin Osun, yana mai bukatar a dauki matakin dokar ta baci domin kare rayuka da dukiyoyi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jimamin rasuwar mahaifiyar gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda wacce ta rasu tana da shekara 93 a duniya.
Fashewa ta sake aukuwa a Soku, jihar Rivers, lamarin da ya kara jefa damuwa kan tsaron wuraren hakar mai, yayin da ake kira da a gudanar da bincike.
Karamar ministan harkokin wajen Najeriya, Bianca Odumegwu-Ojukwu, ta bayyana irin gwagwarmayar da ta sha a baya kafin ta kai matsayin da take a yanzu.
Fasto Ekong ya hango wani gwamna da zai iya mutuwa kafin 2027, ya bukaci Tinubu ya kula da magoya bayansa, kuma ya shawarci Jonathan da kada ya tsaya takara a 2027.
Kwanaki bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, ya bayyana a bainar jama'a karo na farko bayan dakatar da shi daga ofis.
Kungiyar SERAP ta dauki matakin shari'a kan dakatarwar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Gwamna Siminalayi Fubara da 'yan majalisar dokokin Rivers.
Bola Tinubu
Samu kari