Bola Tinubu
A yayin da Shugaba Bola Tinubu ya sanar da bude asusun tallafawa wadanda ambaliya ta rutsa da su, ya ce ambaliyar Maiduguri mukaddari ce daga Allah.
Wani babban fasto a Abuja ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya canza tsare tsaren gwamnatinsa kasancewar yadda kowa ke talaucewa a Najeriya saboda tsadar rayuwa.
A rahoton nan, za ku ji cewa Shugaban kasa, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa asusun tallafa wa mutanen da iftila’in ambaliya ta shafa a jihar Borno.
Kungiyar cigaban Gobir ta bukaci gwamnatin Sokoto da gwamnatin Bola Tiubu su nemo gawar mariyagi Sarkin Gobir da yan bindiga siuka yiwa kisan gilla.
Dakarun sojoji a Najeriya sun yi nasarar hallaka kasurguman yan bindiga da dama a cikin shekara daya da watanni hudu na gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya iso birnin Maiduguri, babbak birnin jihar Borno domin jajatawa al'umma sakamakon ambaliyar ruwan da ta afku a makon jiya.
Ana shirin gudanar da zaben jihar Edo, an kammala kamfen a duka bangarorin jam'iyyu inda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Abdullahi Ganduje suka halarta.
Kungiyar SERAP ta kai karar Shugaba Tinubu kan gazawar kamfanin NNPCL na janye karin farashin man fetur da gaza bincikar zargin almundahana a kamfanin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba kan nasarorin da dakarun sojoji suka samu kan 'yan bindiga. Ya yaba kan kisan da aka yiwa Halilu Buzu Sububu.
Bola Tinubu
Samu kari