Bola Tinubu
Hadimin Shugaban kasa, Daneil Bwala ya musanta cewa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin a duba lafiyarsa a kasar Faransa, kamar yadda wasu suke zato.
Tsohon dan majalisar wakilai, Farah Dagogo ya bayyana rashin jin dadin yadda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da zababben gwamnan jihar Ribas.
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa, Daniel Bwala, ya yi zargin cewa Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu da shirin ficewa daga jam'iyyar APC.
Fadar shugaban kasa ta hana fara yi wa Bola Tinubu da Kashim Shettima kamfen din zaben 2027. Bola Tinubu ya ce a gaba zai bayyana matsayarsa kan 2027.
Wata kotun tarayya a ƙasar Amurka ta umurci hukumar FBI da DEA su saki bayanan binciken da suka shafi Bola Tinubu kan zargin safarar miyagun kwayoyi.
Faransa ta zama kasar da Shugaba Bola Tinubu ke matukar sha’awa, inda ziyarci birnin Paris sau takwas tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023.
Wasu na hasashen shugaban kasa, Bola Tinubu na kokarin hana manyan ‘yan siyasa daga bangaren CPC ficewa daga jam’iyyar APC zuwa SDP kafin zaben 2027.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya soki ministan yada labarai, Mohammed Idris, kan kalaman da ya yi dangane da rashin tsaro a jihar.
Shugaban jam’iyyar APC ta Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar na ƙoƙarin samun ƙarin jihohi fiye da guda 21 da a yanzu take da su.
Bola Tinubu
Samu kari