Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu 'yan Najeriya mutum biyar. Godswill Akpabio da Barau Jibril na daga cikinsu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi kai tsaye ga ƴan Najeriya yayin da bukukuwan ranar samun ƴancin kai suka kankama a wasu sassan ƙasar nan.
Gamayyar kungiyoyin fararen hula a Kaduna ta tsame kanta daga zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin kasar nan yayin da ta cika shekara 64 da samun yanci.
Tsohon kwamishina kuma jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya gargadi Bola Tinubu kan halin Rabiu Kwankwaso game da rade-radin hadaka da shi.
Shugaban wata ƙungiyar matasan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya ce surutun minustan Abuja, Nyesom Wike ya fi aikinsa, don haka ya buƙaci Tinubu ya kore shi.
Yayin da Najeriya ta cika shekaru 64 da samun yancin kai daga turawa, kungiyar Association of Seadogs, Pyrates Confraternity ta gano matsalar kasar nan.
A wannan labarin, shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa za a gudanar da gagarumin taron matasa na kasa inda za a tattauna da masu ruwa da tsaki.
Duba muhimman bayanai daga jawabin ranar samun ‘yancin kai na 2024 da shugaba Bola Tinubu ya yi a yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai.
Shugaba Bola Tinubu ya sake ba yan Najeriya tabbacin cewa yana daukar matakai masu muhimmanci domin rage tsadar rayuwa da ake ciki a kasa baki daya.
Bola Tinubu
Samu kari