Bola Tinubu
Fadar shugaban kasa ta yi bayanin dalilin da ya sa Shugaba Bola Tinubu ke adawa da fitar da wasu takardun hukumomin tsaron Amurka ba tare da boye wasu bayanai ba.
Tawagar yaɗa labaran Atiku Abubakar ta musanta zargin cewa ya yi alkawarin soke biyan haya ga ’yan Najeriya idan ya lashe zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Dan mataimakin shugaban kasa na NDC, Rabiu Kwankwaso, ya gargadi jam'iyyun siyasa da kada su dauki yawan gwamnoni da suke da su a matsayin tabbacin lashe zaben 2027.
Atiku Abubakar ya ce IPMAN ta fahimci manufarsa ta tallafa wa matatun cikin gida domin rage farashin fetur da Tinubu da tawagarsa suka gaza fahimta tsawon lokaci.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce jihohi da kananan hukumomi a Najeriya sun amfana matuka sakamakon cire tallafin man fetur a karkashin gwamnatin Tinubu.
Nyesom Wike ya bayyana dabarun da shi da abokansa suka yi wajen rage damar Atiku da Obi a 2023, tare da bayyana dalilin da ya sa yake goyon bayan Tinubu a 2027.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan abin da ya bayyana a matsayin jajircewarsa wajen tabbatar da dimokuradiyya a Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya bukaci fadar shugaban kasa ta yi bayani kan batun $460,000 da Bola Ahmed Tinubu ya rasa a Amurka a shekarar 1993.
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce gwamnatin Tinubu na bai wa tsaron ƙasa fifiko, tare da ƙarfafa sojoji, zamanantar da kayan tsaro da amfani da fasahohin zamani.
Bola Tinubu
Samu kari