Bola Tinubu
Kusa a PDP, Dele Momodu ya dura kan masu sukar takarar Atiku Abubakar takara a zaben 2027.Momodu ya ce Tinubu ya kamata a fara hanawa takara a 2027.
Gwamnatin Tarayya ta fadi dalilin shiga halin kunci a Najeriya inda ta bukaci hadin kan masu ruwa da tsaki da ma'aikatu masu zaman kansu domin inganta kasa.
Karamin Ministan tama da karafa, Uba Maigari ya bayyana irin kokarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ke yi na magance matsalolin da ke addabar kasar nan.
Olusegun Obasanjo ya bukaci yan Najeriya su cigaba da addu'a kan yadda aka lalata arzikin da Allah ya ba su, Obasanjo ya ce ba a halicci yan Najeriya domin wahala ba
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ja kunnen Sanata Ali Ndume kan sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. APC ta ce kamata ya yi ya ba shi shawara a kebe.
Shugaban Majalisar Dattawa, Mista Godswill Akpabio ya ba yan Najeriya shawara da cewa duk inda suka ga abincin kyauta su ci saboda halin kunci da ake ciki.
Dan majalisar wakilai daga jihar Oyo, Aderemi Oseni, ya bukaci 'yan Najeriya su kara kai zuciya nesa kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi taimakon tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Yayin da ake cigaba da korafi kan gwamnatin Bola Tinubu a Najeriya, Sheikh Salihu Abubakar Zaria ya ce ko kadan bai yi nadamar zaben Musulmi da Musulmi ba.
Bola Tinubu
Samu kari