Bola Tinubu
Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun aganin irin ayyukan alheri da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ke aiwatarwa duk da matsaloli a duniya.
Kungiyar dattawan Zamfara ta caccaki Gwamna Dauda Lawal kan matsalar tsaro da ta addabi jihar. Ta bayyana cewa gwamnan ya kasa cika alkawarin da ga dauka.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaɓen 2027, gwamnoni 2 na PDP sun fito ƙarara sun bayyana shirinsu na goyon bayan tazarcen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sake duba yadda yake tafiyar da mulki musamman a kan tsaro da rabon mukaman gwamnati da tsadar kaya.
An yada wasu rahotanni masu cewa Goodluck Jonathan ya yi hasashen nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. An gano gaskiya kan batun.
Dattijon NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa babu yadda za a yi jagoran Kwankwasiyya na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya hada inuwa guda da Abdullahi Ganduje.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ya jagoranci tawagar gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar, za a dawo da dangantakar ƙasashen biyu.
Na kusa da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Faruk Aliyu, ya bayyana cewa babu dalilin da zai sanya jiga-jigan tsohuwar CPC su fice daga jam'iyyar APC.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya dokar ta baci a kan mulkinsa saboda yawan kashe mutane da ake yi a Najeriya yana makale a kasar Faransa.
Bola Tinubu
Samu kari