Bola Tinubu
Tsohon kwamishinan kuɗi a Kano, Fafesa Isa Ɗandago ya ce ana dole a gyara wasu sassa a ƙudirin harajin Tinubu. Ya jero wasu manyan wurare da ke buƙatar gyara.
Majalisar dattawan kasa ta shiga rudani bayan da kudurin haraji ke kokarin kawo wasu sauye-sauye da ake zaton za su kawo dawmuwa ga yankin Arewacin kasa.
Mun kawo ayyukan Bola Tinubu da suka tsokano masa fada da Arewacin Najeriya. Alakar Nyesome da Wike and Israila da jawo kasar Faransa sun bata Tinubu a yankin.
Najeriya za ta haɗa kai da Pakistan don bunƙasa noma da samar da horo ga ƙwararru, tare da magance kalubale na tsaron abinci da sauyin yanayi, inji Minista.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ismael Ahmed ya bayyana kuskuren da Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Peter Obi na da damar kayar da Tinubu a 2027. Nana Kazaure ta ce farin jininsa ya ƙaru saboda gazawar Tinubu. Matasan sun ƙara goyon bayan Obi sosai.
Kwamitin majalisar wakilai yana duba yiwuwar rage ministoci zuwa 37 don rage kashe kuɗi, inganta ayyuka, da tabbatar da adalci a tsakanin jihohi da FCT.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa abubuwa na canzawa a kasar nan. Tinubu ya ce ta yiwu wasu daga cikin 'yan Najeriya ba su son abin da yake yi.
Ƙungiyar matasan APC Zamfara ta nemi Shugaba Tinubu ya sake duba nadin Yazid Danfulani a matsayin shugaban SMDF/PAGMI, tana mai yabawa ƙwarewarsa.
Bola Tinubu
Samu kari