Bola Tinubu
Tinubu ya ƙi amincewa da kudirin NDLEA saboda ya saɓa dokokin kuɗi; wannan shine karo na biyu da hakan ya faru a mako. Amma zai sanya hannu kan dokokin haraji huɗu.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi magana kan jita-jitar da ke cewa yana da burin zama mataimakin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Yayin ziyarar Bola Ahmed Tinubu a jihar Nasarawa, Sarkin Lafia, kuma tsohon Alkalin Kotun Koli, Sidi Bage, ya ce shugaban yana sauya Najeriya kamar Legas.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci magoya bayansa su daina maida hankali kan masu haɗakar kayar da shi, yana mai cewa dukansu ƴan gudun hijirar siyasa ne.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya gargadi Shugaba Tinubu cewa ba zai goyi bayansa ba a 2027 idan ya ki tafiya da Shettima. Ya nemi ya toshe kunne daga 'yan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kalamai masu zafi kan minisotcin da Shugaba Bola Tinubu ya nada a gwamnatinsa. Ya ce ba su da inganci.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa babu wanda zai iya shaida wa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaskiya.
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai damuwa a tattare da mutumin da Bola Tinubu ya ce abokin Karatunsa ne.
Bola Tinubu
Samu kari