Bola Tinubu
Ministan Kuɗi, Taiwo Oyedele, ya yi gargaɗin cewa dawo da tallafin fetur na iya sa litar mai ta kai N2,000, yayin da cire tallafin ya samar da Naira tiriliyan 15.8.
’Yan sandan Nasarawa sun bukaci jam’iyyun adawa su sauya ranar tarukansu na 10 ga Oktoba saboda ziyarar Remi Tinubu da babban gangamin APC a Lafia.
Jam'iyyar APC a Arewa ta Tsakiya ta shirya babban gangami a Lafia ranar 10 ga Oktoba domin nuna goyon baya ga Tinubu da Shettima gabanin zaɓen 2027.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Cif John Odigie Oyegun, ya ba ’yan Najeriya haƙuri kan taimaka wa jam’iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu su hau mulki a babban zaɓen 2023.
NLC ta bai wa gwamnatin Tinubu wa’adin kwan 14 ta rage farashin man fetur, ta fara tattaunawa kan sabon mafi ƙarancin albashin domin saukaka wa ma'aikata.
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa mahaukata da barayi ne kawai za su sake zabar Shugaba Bola Tinubu a zaben shekara ta 2027.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rage farashin man fetur a gidajen mai na NNPCL na tsawon kwanaki 30, musamman domin masu jigilar fasinjojin jama’a.
Jarumar Kannywood, Fati Muhammad ta bayyana dalilin da ya sa ba ta goyon bayan Atiku a 2027, tana mai cewa ta taɓa fuskantar matsaloli saboda goyon bayansa.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a ADC, Rotimi Amaechi ya yi ikirarin cewa shi ne ya gina tashar Lekki, yana zargin Tinubu da Sanwo-Olu da karɓar yabon aikin.
Bola Tinubu
Samu kari