Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na gyara kurakuran baya, ya bukaci ‘yan Najeriya su kara ba ta dama domin kammala ayyukan da ta fara da farfado da kasar.
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu zai dawo Najeriya ranar Lahadi, 27 ga Satumba, bayan ya shafe kusan makonni huɗu a ƙasashen waje, ya tafi Landan tun 30 ga Agusta.
Nyesom Wike ya ce zai jagoranci tawagar yakin neman sake zaben Tinubu a Abuja da Rivers, yana mai cewa ayyukan raya kasa za su taimaka wajen samun kuri'u.
Jam'iyyar APM ta bukaci Tinubu ya janye daga takarar 2027 ya goyi bayan Seyi Makinde, tana mai sukar gwamnatin kan tsaro, tattalin arziki da shugabanci.
Gwamna Alex Otti ya goyi bayan Bola Tinubu saboda aikinsa a NEC da kuma tsare-tsare irin na cire tallafin mai, amma hakan ba ya nufin shi ne 'dan takarar LP a 2027.
Jigon NDC, Buba Galadima ya yi ikirarin cewa Kayode Fayemi da wasu ‘yan adawa 6 na hada kai domin kayar da Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2027.
Najeriya ta nemi garambawul ga Kwamitin Tsaron MDD, tare da bai wa Afirka kujerun dindindin biyu, kujeru biyar marasa dindindin da cikakken ikon veto.
Tsofaffin magoya bayan PDP da ADC a Ogun sun kafa YAM tare da nufin tattara kuri'u 100,000 domin Tinubu, Yayi da sauran 'yan takarar APC a zaben 2027.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya yi zargin cewa waɗanda suka yaƙi Goodluck Jonathan a 2015 sun haɗa kai kan Bola Tinubu gabanin zaɓen 2027.
Bola Tinubu
Samu kari