Bola Tinubu
Jigo a jam'iyyar APC, Denge Onoh ya roƙi Shugaba Tinubu ya sa baki kan shari’ar Nasir El-Rufai tare da yin la’akari da yi masa afuwa domin ƙarfafa sulhu.
Kenneth Okonkwo ya yi zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na guje wa zuwa kasar Amurka ne saboda tsoron yiwuwar Shugaba Donald Trump ya sa a kama shi.
A taron New Yorkz Gwamnatin Tarayya da ƙasar Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna domin bunƙasa fannin ma’adinan ƙasa na Najeriya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya bukaci Tinubu ya kawo karshen zubar da jini, tare da sake fasalin tsarin tsaro a fadin Najeriya.
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya buƙaci mata Musulmi a faɗin Najeriya su mara wa tikitin Musulmi-Musulmi na APC baya a zaben 2027.
Rikicin Nyesom Wike da wasu gwamnonin APC ya raba jam’iyyar zuwa sansanonin siyasa, yayin da wasu ke goyon bayan Wike, wasu kuma ke tare da Uzodimma.
Von Batten-Montague-York zai shigar da ƙarar $36m a wata kotun tarayya a Amurka kan Femi Fani-Kayode, tare da ambaton Bola Tinubu a matsayin wanda ake ƙara
Wasu gwamnonin APC sun fara duba yiwuwar ƙawance da Atiku Abubakar na ADC yayin da Rainbow Coalition ta Wike ke ƙara tasiri a siyasar zaben 2027.
APC ta kalubalanci umarnin kotu kan kai wa Bola Tinubu takardun sammacin da Atiku ya shigar, tana cewa lauyoyin shugaban sun riga sun shigar da karar kare shi.
Bola Tinubu
Samu kari