Majalisar dokokin tarayya
Hon. Philip Agbese ya bayyana cewa idan aka samar da jihar Apa, gwamnati za ta ƙara matsawa kusa da al'umma ta yadda koke zai riƙa isowa ga shugabanni cikin sauƙi.
Shugaba Tinubu ya ce ana amfani da kuɗin tallafin mai wajen gina ababen more rayuwa; majalisa ta yi kira da a kwato kuɗaɗen gwamnati da suka ɓata.
Peter Obi ya roƙi Arewa ta amince masa a 2027, yana mai cewa zai kare muradunta idan ya zama shugaban kasa yayin da ya karyata zargin zama mataimakin Atiku.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Agunwa Anakwe ya rasu yana da shekara 68 bayan fama da rashin lafiya. Ya rike majalisa a lokacin Ernest Shonekan a 1992.
Wani rahoto ya nuna cewa mafi yawan 'yan Najeriya sun nuna rashin gamsuwa kan gwamnatin shugaba Bola Tinubu, Majalisar kasa da harkokin shari'a a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta godewa masoyanta da suka jajirce har ta samu nasara a kotu bayan dakatar da ita daga majalisa.
Wani dan Majalisa ya tsokano ƴan Najeriya da ya kwatanta hatsarin jirgin zaman da ya girgiza Najeriya da haɗakar ƴan adawa ta ADC, mutane sun yi masa ca.
'Yan Majalisar Wakilai 7 daga Akwa Ibom sun sauya sheka zuwa APC daga PDP da YPP saboda rikicin cikin gida, amma shugaban marasa rinjaye ya kira hakan da haramun.
Majalisa na nazarin buƙatu da dama na kirkirar sabbin jihohi, ƙananan hukumomi, da gyaran tsarin mulki, inda Benjamin Kalu ke kira ga jama'a su bayyana ra'ayoyinsu.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari