NECO
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Afrika ta yamma (WAEC) ta ce sannu a hankali za ta janye rubuta jjarrabawarta a takarda a koma na'ura mai kwakwalwa.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan 2,910,682,780 domin biyan kudin jarabawar NECO da NBAIS ga dalibai 119,903 da ba sa iya biyan kudin.
A lokacin da dalibai suka fara fargabar makomar jarrabawarsu ta kammala sakandare WAEC saboda yajin aikin kungiyoyin kwadago, hukumar shirya jarrabawar ta magantu.
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai binciki dalilin da ya janyo daliban makarantun sakandiren jihar nan suka yi mummunar faduwa a jarrabawar 'qualifying'.
Iyayen yara a jihar Oyo za su shiga wani hali bayan shugaban makarantar da yaransu ke zuwa ya cika wandonsa da iska da kudin jarrabawar kammala sakandare.
Hukumar kula da gidajen yari ta Kano ta bayyana cewa da yawa daga wadanda ke tsare na jiran a gurfanar da su gaban kotu ne. Kakakin hukumar ne ya bayyana haka a Kano
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya amince da fitar N977m domin biyan jarabawar NECO na shekarar 2023 ga daliban jihar har mutum 48,385.
Hon. Anamero Dekeri ya so ayi wa marasa hali afuwar biyan NECO, JAMB da UTME, ‘Yan majalisa sun hau kujerar na-ki da aka nemi a yafe kudin jarrabawa.
Ɗaliban jihar Abia sun samu sakamako mai kyau a jarabawar NeVO ta bana da aka saki, yayin da ɗaliban jihar Kebbi ba su yi abin a zo a gani ba a jarabawar.
NECO
Samu kari