Aminu Waziri Tambuwal
A alabarin nan, za a ji cewa hadimin Ministan Abuja, Lere Olayinka ya bayyana cewa akwai bayanai daki-daki nan gaba a kan hirar Tambuwal da manema labarai.
Jam'iyyar APC mai mulki ta karyata zargin da Aminu Tambuwal ya mata game da zaben 2027. APC ta ce Bola Tinubu ba shi da shirin rusa 'yan adawa sam sam.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fito ta yi martani kan zarge-zargen da tsohin gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya yi a kanta da Shugaba Bola Tinubu.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya da rashin sanin tsarin mulki da yadda ake tafiyar da Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa akwai hannun Shugaban kasa Bola Tinubu da APC wajen kunno rikici a jam'iyyun adawa.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya fi ya marawa Atiku Abubakar baya don zama shugaban kasa, fiye da Nyesom Wike.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa a shirye yake don ganin an kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya halarci wani taron gangamin jama'a. Tambuwal ya ce dole ne a hada kai don kifar da gwamnatin APC.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari