Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kotun jihar Enugu ta yankewa wani fasto hukuncin kisa kan laifin kashe wani dalibin jami'a. Alkalin kotun ya ce abin takaici ne malamin addini ya kashe rai.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika sako ga al'ummar Musulmai da Kiristoci a Najeriya. Ya bukaci su yi amfani da lokutan ibada na azumin Ramada da Lent.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani, ya dawo da shirin daukar nauyin sauke faralin Kiristoci. An kwashe shekaru ba a yi a Kaduna.
Kungiyar Kiristocci a Najeriya CAN ta jihar Niger ta ƙara yin ƙorafi kan kudirin dokar Hisbah, ta ce zai haifar da wariya ga Kiristoci da kawo rabuwar kai a jihar.
Kungiyar CAN ta yankin Arewa ta magantu kan kisan gillar a Kwara, ta bayyana hakan a matsayin bala’i yayin da ta yi kira ga gwamnati ta karfafa tsaro.
Dan majalisar wakilai a Amurka, Riley Moore, ya gana da gwamnan jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang. Ganawar ta su ta gudana ne a kasar Amurka.
Kungiyar MURIC ta caccaki reshen CAN na Arewa bisa kare Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan, kan zargin hannu wajen bata sunan Najeriya a waje.
Gwamnan jihar Bauchi ya amince da tsarin sanya limamai da fastoci samun alawsu duk wata. Gwamnati za ta rika biyansu ba tare da nuna bambanci ba.
Wata kungiyar malaman Kiristoci ta yi watsi da batun sauke shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan daga mukaminsa.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari