Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da ceto wadanda yan bindiga suka yi garkuwa da su a coci a jihar Ekiti, sun ce mutum daya ya rasa ransa a hannun masu garkuwa.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Tsohon shugaban kungiyar CAN, Fasto Ayo Oritsejafor ya ce Shugaba Bola Tinubu ya gaza wajen jagoranci, don haka bai kamata ya sake neman mulki a 2027 ba.
Rundunar yan sanda sun damke mutane uku bayan gano gawar wani babban limamin coci a dakin otal a jihar Ondo, lamarin ya tada hankulan al'ummar yankin.
Shugabannin Musulmi da na Katolika a Najeriya sun bukaci gwamnatin tarayya ta dauki matakan gaggawa domin kawo karshen kashe-kashe da garkuwa da mutane.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sake wallafa bidiyon wani faston Najeriya da ke rokon taimako kan kashe-kashen Kiristoci a wasu sassan kasar.
Babbar kotun jihar Kwara ta yanke wa wani limamim coci hukuncin daurin rai da rai bayan kama shi da laifin hayayyake wa kanana yara mata a jihar Kwara.
Wata malamar addinin kirista, Fasto Sarah Omakwu ya roki alfarmar ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ya bar wa jama'a filin shakatawa na Jabi.
Fitaccen malamin Kirista, Enoch Adeboye ya bayyana cewa Allah ya riga ya zabi shugaban Najeriya na gaba kafin zaben 2027, yana cewa ikon Allah ya fi karfin siyasa.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari