Adams Oshiomole
Majiyoyi sun ce zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Sanata Ali Ndume da Adams Oshiomhole yayin tantance sababbin jakadu a Majalisar Dattawa a Abuja.
Sanata Adams Oshimhole ya ba da labarin yadda aka yi amfani da cibiyoyin kudi irinsu Opay lokacin da yan damfara suka masa kutse a asusun bankinsa.
Sakamakon yawan kiraye-kirayen da ake yi cewa ya kamata Goodluck Jonathan ya sake neman takara a 2027, wasu mutane sun gargadi tsohon shugaban kasar kan haka.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole, ya ja kunnen tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan yin takarar a babban zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Edo, Adams Oshiomole ya ce bai san 'abokinsa', Nasir El-Rufa'i ya yi watsi da jam'iyyar APC zuwa SDP ba.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya dhiga jerin gwamnonin da suka gamu da hatsari a lokacin suna kan madafun iko, sai dai shi bai samu wani rauni ba.
Jam'iyyar APC ta yi shugabanni 8 daga kafata a shekarar 2013. Wasu daga cikin shugabannin sun sauka bayan wa'adinsu wasu kuma sun yi murabus a dole.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya ce Bola Tinubu zai yi nasara a zaben 2027. Ya ce ko yau aka yi zabe a Najeriya Bola Tinubu zai yi nasara.
Adams Oshiomhole ya ce Atiku Abubakar ya fi kowa sauya jam’iyya a tarihin siyasar Najeriya, ya bukace shi da ya rubuta littafi kan yadda ake canja jam'iyya.
Adams Oshiomole
Samu kari