Mafi karancin albashi
Yayin da Kungiyar NLC ta ke neman karin albashi, Ministan kudi, Wale Edun ya gabatar da sabon tsarin biyan mafi karancin albashi ga Shugaba Bola Tinubu.
A yau Alhamis ne wa'adin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi, Wale Edun kan samar da yadda karin albashi zai kasance a Najeriya ya cika
Mai magana da yawun majalisar wakilai, Hon. Akin Rotimi, ya ce kungiyoyin kwadago suna zuzuta albashin 'yan majalisun tarayya domin harzuka 'yan Najeriya.
Tattaunawar da ake yi tsakanin wakilan gwamnatin tarayya da 'yan kwadago ta tashi ba tare da an cimma matsaya ba. Za a sake zama domin tattaunawa.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministar kwadago ta ce nan ba da jimawa ba za a karkare duk wata taƙaddama kan sabon mafi karancin albashin ma'aikata a Najeriya.
Kwamitin mafi ƙarancin albashi ya sake komawa kan teburin tattaunawa domin samo matsala kan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata a Najeriya yau Laraba.
Alamu sun fara karkata kan cewa kungiyar kwadagon kasar nan (NLC) za ta sassauta bukatar mafi karancin albashi daga N494,000 zuwa N100,000 nan gaba.
Bayan janye yajin aikin yan kwadago a jiya Talata, kungiyar ta gargadi gwamnati kan karin da ya kamata a yiwa ma'aikata a kan N60,000 da gwamnati ta ambata da farko.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi Wale Edun wa'adin sa'o'i 48 domin samar da mafi karancin albashi domin kaucewa yajin aikin 'yan kwadago
Mafi karancin albashi
Samu kari