Mafi karancin albashi
Kungiyar kwadago NLC ta fitar da sanarwa da safiyar yau Talata 4 ga watan Yuni kan ci gaba da yajin aiki inda ta ce sai an ji daga gare ta kan matakin da za ta dauka
Kungiyar masu jigilar mahajjata ta kasa AHOUN ta bukaci kungiyoyin NLC da TUC sun dakatar da yajin aiki saboda kaucewa taba addini da jawo wa mahajjata asara.
Rahotanni sun bayyana cewa wakilan gwamnatin tarayya da ƴan kwadago sun kamma zaman da aka kira na gaggawa kan yajin aiki a ofishin SGf George Akume.
Kungiyar ma'aikatan kotu reshen birnin tarayya Abuja sun rufe manyan kotuna tare da hana alkalai, lauyoyi da masu shigar da kara aiki saboda yajin aikin NLC.
Tsohon daraktan kafar yada labarai ta VON, Osita Okechukwu ya yi kira ga kungiyar kwadago kan janye yajin aiki da ta shiga kan cewa zai nakasa tattalin Najeriya.
Ma'aikatan gwamnati a Kano sun yi zamansu a gida domin yin biyayya ga umarnin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa na fara yajin aiki, yan kasuwa sun fita.
Awanni bayan fara yajin aikin ma'aikata a Najeriya, Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta kira taron kwamitin mafi ƙarancin albashi ranar Talata, 4 ga watan Yuni, 2024.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya caccaki kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan shiga yajin aikin sai baba ta gani da suka yi a fadin Najeriya.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta umarci mambobinta da su shiga cikin yajin aikin da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC suka fara a fadin kasar nan.
Mafi karancin albashi
Samu kari