FAAN
Mai magana da yawun shugaban APC, Oliver Okpala ya bayyana cewa ƴan Najeriya za su gane dabarar Bola Tinubu ta naɗim Ganduje a FAAN nam ba da daɗewa ba.
An fara rade radin sauke Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin APC bayan Bola Tinubu ya ba shi mukami a FAAN. APC ta yi magana kan shugabancin Ganduje.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna sababbin mukamai.
Gwamnatin tarayya ta ce matatar Dangote kadai aka amince ta rika samar da man jiragen sama ga kamfanonin jiragen saman kasar nan. Festus Keyamo ya yi bayani.
A cikin bidiyon, an ji wata mata ta na ihu tare da rike daya daga cikin jami’an filin jirgin inda ta zarge shi da yunkurin cin zarafinta da kuma neman cin hanci.
Ministan Harkokin Jiragen Sama, Festus Keyamo ya bayyana irin rarar makudan kudade har naira miliyan 943 idan aka mayar da ofishin FAAN daga Abuja zuwa Legas.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya yi magana kan shirin mayar da hedikwatar hukumar FAAN daga babban birnin tarayya Abuja zuwa Legas.
Sanata Ali Ndume ya fito ya sake caccakar batun mayar da hukumar FAAN da wasu ofisoshi na CBN zuwa Legas. Sanatan ya ce hakan akwai illa a siyasance.
Hadimin Jonathan da Obasanjo ya sasanta da Ali Ndume bayan ya caccake shi a fili. Doyin Okupe wanda ya yi aiki a Aso Rock ya yarda da matsayar Sanatan.
FAAN
Samu kari