Peter Obi
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Pantami ya karbi bakuncin dan takarar LP a zaben shugaban kasar 2023, Peter Obi a birnin Abuja.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo da Olubadan na Ibadan, inda ya buƙaci ‘yan Najeriya da su zauna cikin haɗin kai.
Yunusa Tanko wanda yake matsayin adimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi magana kan ganawar mai gidansa da Jonathan.
A labarin nan, za a ji yadda magoya bayan tsohon dan takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar LP, Obidients su ka mika bukatarsu ga Goodluck Ebele Jonathan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar LP, Peter Obi ya gana da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a Abuja. Sun tattauna makomar Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa cocin katolika ta karyata jita-jitar cewa Nasir El-Rufa'i ya gudanar da jawabi a wani taronta da addini da aka saba yi duk shekara.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta taso Peter Obi a gaba kan zaben 2027. Sakataren yada labaran jam'iyyar ya bayyana cewa sun raba gari da Peter Obi.
Daruruwan masu zanga-zanga sun yi wa tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ihu a Owerri da ke jihar Imo bayan wata ziyara da ya kai da Nasir El-Rufai.
An fara hasashen masu neman takara a zaben shugaban kasa a shekarar 2027 karkashin PDP bayan jam’iyyar ta tura tikitin takara zuwa Kudancin Najeriya.
Peter Obi
Samu kari