Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
Ahmed Usman Ododo, tsohon mai binciken kudaden kananan hukumomi a jihar Kogi, ya zama dan takarar gwamnan APC na zaben gwamnan jihar da za a yi a watan Nuwamba.
Yayin da ake kawo karshen zaben gwamna a jihar Adamawa yau 15 ga watan Afrilu, 2023, mun haɗa maku abubuwa 4 da ya kamata ku sani game da manyan yan takara 2.
Gabannin fara zaben cike gurbi da za a yi, a nan mun kawo maku yawan kuri’un da yan takarar gwamna na jam'iyyun APC da PDP ke da su a jihohin Adamawa da Kebbi.
Bayan kammala zaben fidda gwani a sassan kananan hukumomin jihar Imo, kwamitin zaɓen ya ayyana gwamna Uzodinma a matsayin wa da ya samu nasara lashe tikitin.
A nan akwai jerin manyan yan takara da kallo ke kansu yayin da hukumar zabe ke shirin gudanar da cikon zabe jihohin Adamawa, Kebbi da sauransu a yau Asabar.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Idris Wase da wasu zababbun yan majalisa 8 za su fafata domin gaje Femi Gbajabiamila a matsayin kakakin majalisa na gaba.
Shugaban Jam’iyyar NNPP da ‘Dan Takaransa su na rigima Kan shari’ar zabe. Tsohon shugaban Jam’iyyar NNPP na reshen Ogun, ya ce babu wanda zai canza masu Lauya
A makon nan ne kwamitin harkokin kasar wajen yakin neman zaben APC a 2023 ya dawo da Naira miliyan 2.4 zuwa ga uwar kwamitin kamfe na PCC bayan kudi ya yi saura
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) a jihar Adamawa, ta kammala rarraba kayan aikin zaɓen cike gurbin gwamnan jihar, na ranar Asabar 15 ga Afirilu.
Siyasa
Samu kari