Siyasa
Dan Majalisar Wakilai daga jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji ya karɓi dubban magoya bayan PDP da sauran jam'iyyun adawa a jihar zuwa jam'iyyar APC.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa idan aka bar ƴan Najeriya suka nuna fushinsu kan mulkin APC a 2027, ƴan adawa za su karbi mulki kamar yadda ta faru a Ghana.
Hadimin Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa tsohon mataimakin shugaban kasa yana shiri da Peter Obi domin gyara kura-kuran da suka tafka a zaben 2023.
Paul Ibe, mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya ce haɗa kan maoi gidansa Atiku Abubakar da Peter Obi zai kawo karshen mulkin APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi martani kan bukatar da sakataren gwamnatin tarayya ya zo da ita kan zaben 2027.
Sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Sanata George Akume, ya bukaci 'yan siyasan Arewacin Najeriya da su kawar da tunanin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya koka kan yadda yan siyasar Najeriya ke sauya sheka lokacin da suka ga dama ba kamar na Ghana ba.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya ce zamansa a gidan gyaran hali na tsawon shekaru ya mayar da shi mutumin kirki da koya masa darussa.
Siyasa
Samu kari