Siyasa
Gwamnan jihar Ribas, Sir SiminalayiFubara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi iya bakin ƙoƙarinta wajen taimakawa al'ummarsa, ya tuna yadda ake kaunarsa.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya yi rabon mukamai a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada matasan jam'iyyar APC a matsayin masu taimaka masa na musamman.
Mamban majalisar wakilan tarayya, Benedict Etanabene ya yi ikirarin cewa ƴan majalisar LP da suka koma APC sun yi haka ne don fara shirin babban zaɓen 2027.
Tsagin NNPP karkashin jagorancin Agbu Major ya tabbatar da cewa matakin korar Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya yana nan daram, su ba ƴan jam'iyya bane.
APC ta fara zage damtse kafin zaben 2027. Jam'iyyar ta rasa Adamawa a zaben 2023. Ankafa kwamitin mutum takwas domin daidaita 'yan jam'iyyar kafin zaben.
APC ta yi martani ga kungiyar TNN mai bukatar Goodluck Jonathan ya kara da Bola Tinubu a zaben 2027. TNN ta ce ta balle ne daga APC domin kafa adalci.
Gwamna Seyi Makinde ya ce lissafi ya kwacewa Ganduje da har ya yi tunanin APC za ta kwace Osun da Oyo, inda ya bukaci mutanen Osun su ci gaba da goyon bayan Adeleke.
Diyar tsohon gwamnan jihar Delta kuma mamba a majalisar wakilan tarayya, Erhriatake Ibori-Suenu ta sanar da ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Kwamitin amintattu na PDP ya nuna damuwarsa kan rashin gudanar da taron NEC na jam'iyyar. Kwamitin na son ganin an kawo karshen rikicin da ya addabi PDP.
Siyasa
Samu kari