Yanzu-Yanzu: APC Ta Tunkuyi Birji, INEC Ta Bayyana Sakamakon Zaben Gwamnan Bauchi
Bauchi - Gwamna mai ci a jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, na jam'iyyar PDP ya lashe zaben gwamnan da aka gudanar ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 a jihar.
Baturen zaɓe a jihar Bauchi, Farfesa Abdulkarim Sabo Mohammed, shugaban jami'ar tarayya da ke Dutse (FUD), ya kammala tattara sakamako daga kananan hukumomi 20.
Leadership ta tattaro cewa sakamakon ya nuna Kauran Bauchi na PDP ya lashe kananan hukumomi 15 yayin da babban abokin karawarsa na APC, Air Marshal Sadique Baba Abubakar (rtd), ya ci guda 5.
Gwamna Bala ya samu kuri'u 525,280, ya lallasa tsohon shugaban rundunar sojin sama, Air Marshal Sadique Baba Abubakar (rtd), na APC wanda ya tashi da kuri'u 432,272.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku sakamakonn zaben Bauchi dalla-dalla, ga su kamar haka:
Sakamakon zabe daga kananan hukumomin Bauchi
1. JAMA'ARE
APC - 11,865
PDP - 13,693
NNPP - 3,253
PRP - 24
LP - 17
2. BOGORO
APC - 10,436
PDP - 16,589
NNPP - 3,365
PRP - 29
LP - 174
3. WARJI
APC - 11,783
PDP - 20,416
NNPP - 1,812
PRP - 27
LP - 19
4. KIRFI
APC - 11,631
PDP - 13,454
NNPP - 3,571
PRP. - 14
LP - 33
5. GIADE
APC - 18,023
PDP - 14,145
NNPP - 1,114
PRP - 10
LP - 5
6. ITAS GADAU
APC - 16,206
PDP - 18,778
NNPP - 2,913
PRP - 8
LP - 17
7. GAMAWA
APC - 22,565
PDP - 21,558
NNPP - 1,841
PRP - 13
LP - 9
8. DAMBAM
APC - 11,325
PDP - 13,307
NNPP - 4.395
PRP - 77
LP - 79
9. SHIRA
APC - 21,644
PDP - 25,373
NNPP - 2,536
PRP - 34
LP - 14
10. ZAKI
APC - 19,637
PDP - 26,420
NNPP - 1,415
PRP - 13
LP - 08
11. GANJUWA
APC - 17,606
PDP - 20,924
NNPP -: 7,387
PRP - 25
LP - 87
12. DARAZO
APC - 23,544
PDP - 19,735
NNPP - 3,359
PRP - 392
LP - 45
13. ALKALERI
APC - 15,798
PDP - 34,387
NNPP - 2069
PRP - 135
LP - 127
14. TAFAWA BALEWA
APC - 22,928
PDP - 35,100
NNPP - 3166
PRP - 21
LP - 183
15. NINGI
APC + 23795
PDP - 29515
NNPP - 4178
PRP - 55
LP - 37
16. KATAGUM
APC: 35,774
PDP: 25, 218
NNPP: 2,376
PRP : 514
LP: 37
17. TORO
APC - 29,848
PDP - 65,456
NNPP - 3,634
PRP - 504
LP - 88
18. DASS
APC – 11,596
PDP – 14,471
NNPP – 643
LP – 32
PRP – 14
19. MISAU
APC - 26,448
PDP - 16,351
NNPP - 1,820
20. BAUCHI
APC - 69,8540
PDP - 80,390
NNPP - 5,749