Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha da Mataimakansu Karkashin Jam'iyyar APC

Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha da Mataimakansu Karkashin Jam'iyyar APC

Saura kwanaki uku ranar zaben gwamnoni da yan majalisar dokokin tarayya kamar yadda hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta INEC ta shirya.

INEC ta ce shirye take wa zaben ranar 11 ga watan Maris wanda zai gudana a jihohi 28.

Legit ta tattaro muku jerin yan takara kujerun gwamna a jihohinsu dake karkashin tutar jam'iyyar All Progressives Congress APC.

Ga jerinsu:

Jihar Abia

Emenike Ikechi (Dan takaran Gwamna)

Agara Gloria Nanya (Dan takaran mataimakin Gwamna)

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Adamawa

Aishatu Dahiru Binani (Dan takaran Gwamna)

Ganama Titsi Kwaga (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Akwa Ibom

APC Ba tada yan takara

Bauchi

Abubakar Sadique Baba (Dan takaran Gwamna)

Musa Shehu Aliyu (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Benue

Kara karanta wannan

Ta Fara Karewa Kwankwaso, NNPP Ta Kori Dan Takara da Shugaban Jam'iyya a Jihar Arewa

Alia Hyacinth (Dan takaran Gwamna)

Ode Samuel (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Yan takara
Jerin Yan Takarar Gwamnan Jiha Hoto: @officialAPCng
Asali: Twitter

Borno

Babagana Umara Zulum (Dan takaran Gwamna)

Aliyu Kadafur (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Cross River

Otu Bassey Edet (Dan takaran Gwamna)

Odey Peter Agbe (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Delta

Ovie Omo Agege (Dan takaran Gwamna)

Osanebi Friday (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Ebonyi

Nwifuru Francis Ogbonna (Dan takaran Gwamna)

Patricia Onyemeachi(Dan takaran mataimakin Gwamna)

Enugu

Nnaji Goefrey (Dan takaran Gwamna)

Patricia Onyemeachi (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Gombe

Mohammed Inuwa (Dan takaran Gwamna)

Jatau Manasseh (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Jigawa

Namadi Umar Alhaji (Dan takaran Gwamna)

Usman Aminu (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kaduna

Uba Sani (Dan takaran Gwamna)

Hadiza Balarabe (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kano

Nasiru Yusuf Gawuna (Dan takaran Gwamna)

Murtala Sule Garo (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Katsina

Umaru Dikko Radda (Dan takaran Gwamna)

Lawal Faruk (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kebbi

Idris Nasir (Dan takaran Gwamna)

Kara karanta wannan

Gwamna Masari Ya Sake Korar Masu Rike Da Mukaman Gwamnati 3 A Katsina

Abubakar Umar Argungun (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kwara

AbdulRahman Abdulrazak (Dan takaran Gwamna)

Alabi Kayode (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Lagos

Babajide Sanwoolu (Dan takaran Gwamna)

Babatunde Hamzat (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Nasarawa

Abdullahi Sule (Dan takaran Gwamna)

Akabe Emmanuel (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Niger

Umar Bago (Dan takaran Gwamna)

Garba Yakubu (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Ogun

Dapo Abiodun (Dan takaran Gwamna)

Oyedele Noimot (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Oyo

Teslim Folarin (Dan takaran Gwamna)

Okunlola David (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Plateau

Goshwe Nentawe (Dan takaran Gwamna)

Bot Mang Pam (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Rivers

Tonye Cole (Dan takaran Gwamna)

Barikor Innocent (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Sokoto

Aliyu Ahmad Sokoto (Dan takaran Gwamna)

Mohammed Gobir Idris (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Taraba

Emmanuel Bwacha (Dan takaran Gwamna)

Iliyasu Idris(Dan takaran mataimakin Gwamna)

Yobe

Mai Mala Buni (Dan takaran Gwamna)

Iliyasu Idris ana (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Zamfara

Muhammad Bello Matawalle (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Kara karanta wannan

Gwamnan Bauchi: Duk da Yana PDP, Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Ya Ayyana Goyon Baya Ga Dan Takarar APC

Muhammad Gusau (Dan takaran mataimakin Gwamna)

Asali: Legit.ng

Authors:
AbdulRahman Rashida avatar

AbdulRahman Rashida