Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Peter Obi ya ƙarfafa gwiwar ’yan Najeriya su saka jari a IPO na matatar Dangote, yana mai yabawa zuba jarin Aliko Dangote a masana’antun da dama.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi fatali da kalaman da 'dan takarar mataimakin shugaban kasa a NDC ya yi.
NESREA ta fara bincike kan wani sinadari da ake zargin ya zube a hanyar Kaduna-Abuja tare da gargaɗin jama'a su guji wurin domin tsira daga kowane hadari.
'Yan sandan Jigawa sun fara bincike kan mutuwar wani mutum mai shekaru 60 da ya rasu a wani otal da ke Dutse bayan ya shiga tare da budurwa da maganin karfn maza.
Sanata Tahir Monguno ya kalubalanci gwamnatin Bola Tinubu kan jinkirin kasafin kudin 2025 ya ce babban laifi ne da ke iya kaiwa ga tsige shugaban kasa.
Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya bayyana cewa basussukan Najeriya ba su kai N80trn da ake fadi ba, inda ya zargi yawan lissafi da sake fasalin kudi da haifar da hakan.
Hukumar NIHSA ta gargadi Kaduna da jihohi 16 kan yiwuwar ambaliya daga 21 zuwa 27 ga Yulin 2026 tare da bukatar daukar matakan kariya cikin gaggawa.
Kamfanin Amurka, Von Batten-Montague-York da Atiku Abubakar ya ɗauki hayarsa a kan $1.2m ya fara bankado tsofaffin takardun shari’ar Bola Tinubu a kasar Amurka.
Majalisar Wakilai ta gayyaci Nuhu Ribadu tare da bukatar Bianca Odumegwu-Ojukwu ta bayyana kan badakalar hukumar bogi ta PFIPC da ake kan bincike.
Fahad Dankabo ya bukaci matasa su rungumi sabon salon siyasa a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da siyasa za ta yi wa al'umma hidima ba wai a bautawa siyasa ba.
Labarai
Samu kari