Pat Utomi zai jagoranci tattaunawa da Atiku, Obi da wasu ’yan takarar adawa domin neman hanyar samar da ɗan takara guda a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Pat Utomi zai jagoranci tattaunawa da Atiku, Obi da wasu ’yan takarar adawa domin neman hanyar samar da ɗan takara guda a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Obidient Movement ta nemi INEC ta yi bayani kan inda Shugaban Hukumar Joash Amupitan yake da kuma dalilin da ya sa Rhoda Gumus ta wakilce shi a wani taro.
Halima Dangote ta bayyana cewa Aliko Dangote ya shirya bayar da kashi ɗaya bisa uku na dukiyarsa ga ayyukan alheri a matsayin wani ɓangare na shirin rabon gado.
Iyalan shugaban karamar hukumar Bungudu sun bayyana yadda 'yan bindiga suka mamaye gidansa, suka kashe mutane hudu sannan suka yi garkuwa da shi.
Gwamna Nasir Idris ya tabbatar da ci gaba da shirin auren gata a Kebbi bayan ɗaura auren ma'aurata 300, tare da biyan sadakin N200,000 ga kowace amarya.
Matashin Jami'ar Jos Ibrahim Mbaya ya mutu bayan dukan da aka yi masa kan zargin satar iPhone, yayin da 'yan sanda suka kama mutane uku da ake zargi.
Sarkin Potiskum ya ce amfani da ƙarfin soja kaɗai ba zai kawo ƙarshen rashin tsaro a Najeriya ba, yana mai kira ga gwamnati ta magance talauci da rashin adalci.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta fara horar da ɗaliban AFMS kan sarrafa jiragen drone da fasahar zamani, yayin da 'yan Najeriya suka yaba da shirin.
'Yan bindiga sun nemi Naira miliyan 200 domin sakin alkalin Babbar Kotun jihar Kebbi, yayin da 'yan sanda ke ci gaba da ƙoƙarin ceto shi daga hannunsu.
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta haramta wasu al’adun biki da suka haɗa da "Na Gani In So", kiɗan DJ da Wazigidi, tana mai cewa sun saɓa wa koyarwar Musulunci.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron kasar nan ta kara samun gagarumar nasara wajen kakkabe ayyukan yan bindiga da suka kai hari jihar Katsina.
Labarai
Samu kari