Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamna Uba Sani na Kaduna, Gwamna Alia na Benuwai da Gwamna Bassey Otu na jihar Kuros Riba a Aso Rock.
Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya yaba wa Alhaji Aliko Dangote game da ware kashi daya cikin hudu na dukiyarsa a wakafi idan ya rasu domin ayyukan alheri ga jama'a.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike murnar cika shekaru 58, yana yabonsa kan jajircewa da hidimar jama’a a rayuwarsa.
A labarin nan, za a ji cewa DCP Abba Kyari da yan uwansa za su san makomarsu a kan tuhumar da EFCC ta shigar a gaban kotu game da wadansu kadarori.
Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Ministan sadarwa ya bayyana dabarun da 'yan bindiga ke yi wajen yin amfani da waya ko yanar gizo. Ya ce suna amfani da wasu hanyoyi domin kaucewa kama su.
Kungiyar matan Arewa maso Yamma ta gargadi Bello Turji ya mika wuya kafin lokaci ya kure masa. Sun yaba wa sojojin Najeriya game da kashe mataimakin Bello Turji.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya samu mukamin sarautar gargajiya a jihar Benue. Mai martaba Tor Tiv zai nada masa rawani.
Gwamnatin Najeriya ta hada kai da Faransa domin inganta tattara haraji. Sababbin dokokin harajin Najeriya na Bola Tinubu za su fara aiki a farkon 2026.
Labarai
Samu kari