Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnatin jihar Taraba ta rage albashin masu share tituna daga N15,000 zuwa N10,000. An ce wanda ba zai iya ba ya ajiye aikin.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Masu shigo da kaya sun fara maganar karin farashin kayan masarufi yayin da kamfanin jigilar kaya na MSC ya kara kudin shigo da kwantena daga kasar waje.
Hasashe ya nuna 'yan Najeriya miliyan 141 za su rayu cikin talauci a 2026; fadar shugaban ƙasa ta yi watsi da waɗannan alƙaluma, tare da fadin matakan da aka dauka.
Fitaccen dan kasuwa kuma attajiri lamba daya a Afirka, Aliko Dangote ya janye korafin da ya shigar a ICPC game da tsohon shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince a kwace wasu kadarori da ake zargin na tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ne a Abuja, Kano, Kebbi da Kaduna.
Bayan MRS, an samu karin gidajen mai da suka hada kai da matatar Dangote kuma kungiyar IPMAN na ganin hakan zai zama alheri a farashin fetur a Najeriya.
Rahotanni daga jihar Oyo sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai farmaki wurin da ake killace dabbobin daji, wanda ake zuwa kallo domin nishadi a Oyo.
Rundunar 'yan sanda ta cafke limamin addini a Port Harcourt, Tombari Gbeneol, dangane da zargin shirin kashe Ministan Abuja, Nyesom Wike. Bincike na ci gaba.
Yara 469 ne suka mutu a Kano sakamakon rashin abinci mai gina jiki a 2025; UNICEF ta bayyana cewa kashi 51.9% na yara a jihar suna fama da matsalar tsumburewar jiki.
Tsohon Hafsan Sojin Kasa, Faruk Yahaya, ya dauki matakin shari’a kan zargin daukar nauyin ta’addanci, yana kare mutuncinsa da gaskiya a hukumomin tsaro.
Labarai
Samu kari