Jerin Jihohin Najeriya 8 Da Ba Za'ayi Zaben Gwamna A 2023 Ba

Jerin Jihohin Najeriya 8 Da Ba Za'ayi Zaben Gwamna A 2023 Ba

A ranar Laraba, 5 ga watan Oktoba, hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta INEC ta saki jerin sunayen yan takaran da zasuyi musharaka a zabukan gwamnan da majalisar dokokin jiha a 2023.

Jadawalin zaben da INEC ta saki ya nuna cewa za'a gudanar da zaben Gwamnoni da yan majalisa ranar Asabar, 11 ga Maris, 2023.

Duk da cewa jihohi 36 ake da su a Najeriya, Jihohin 28 za'ayi zabe a 2023.

Akwai wasu jihohi takwas da zabe ba zai gudana ba saboda rikice-rikice kotu a shekarun baya wanda ya sabbaba fitittikan wasu gwamnoni.

Legit Hausa ta tattaro muku jerin jihohin:

1. Jihar Anambra

2. Jihar Bayelsa

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Wata Fashewa Ta Halaka Rayukan Mutane, Ta Yi Mummunar Ɓarna a Wata Jiha

3. Jihar Edo

4. Jihar Ekiti

5. Jihar Imo

6. Jihar Kogi

7. Jihar Ondo

8. Jihar Osun

States
Jerin Jihohin Najeriya 8 Da Ba Za'ayi Zaben Gwamna A 2023 Ba

Asali: Legit.ng

Authors:
AbdulRahman Rashida avatar

AbdulRahman Rashida

Tags: