Wike Ya Shiga Ganawar Sirri Da Kwamitin Dattawan Jam'iyyar PDP

Wike Ya Shiga Ganawar Sirri Da Kwamitin Dattawan Jam'iyyar PDP

Mambobin kwmaitin amintattun jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) yanzu haka suna zaman sirri da Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike.

Rahotanni sun nuna cewa ana wannan zama ne haka a gidan gwamnati dake birnin PortHarcout.

Shugaban kwamitin dattawan PDP, Adolphus Wabara, ne ke jagorantar zaman.

Saurari karin bayani...

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Da dumi
Wike Ya Shiga Ganawar Sirri Da Kwamitin Dattawan Jam'iyyar PDP
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Online view pixel