
Nyesom Wike







Shugaban PDP ya bude baki, ya fadi dalilin Nyesom Wike na goyon bayan Bola Tinubu. Wike bai goyon bayan mutumin Arewa ya cigaba da rike kujerar Shugaban kasa.

Rotimi Amaechi ya bayyana gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a matsayin mashayi, wanda ke kashe naira miliyan 50 kan barasa duk mako kuma kada a sake bashi dama.

Gwamnan PDP Nyesom Wike ya sake jaddada adawarsa ga ‘yan Arewa, inda yace burinsu ya cika tunda dan Arewa bai lashe mulki ba a zaben bana da aka yi ranar 25.

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas yace kalaman tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ne suka saka Peter Obi, ya fita daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar LP

Nyesom Wike ya ce dole ayi waje da wadanda suka taimaka wajen ba Atiku Abubakar tikiti. Wike yana ganin an saba doka da aka tsaida ‘Dan Arewa takara a 2023.

Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci gwamnonin PDP, G5 da su janye daga yi masa ba’a don ya fadi zaben shugaban kasa cewa ai su ma sun sha kaye a zabensu na sanata.
Nyesom Wike
Samu kari