Jerin sunayen yan takaran kujerar Shugaban kasa 15 da mataimakansu
Hukumar shirya zabe ta kasa INEC ta wajabtawa dukkan jam’iyyun siyasa goma sha biyar (15) mika sunayen yan takarar kujerar shugaban kasa da mataimakansu.
Cikin gaggawa, jam’iyyun sun zabi mataimakansu yayinda wasu suka zabi masu rikon kwarya kafin su yanke shawarar karshe.
Legit ta tattaro muku jerin sunayen yan takara da aka mikawa hukumar INEC.
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
Ga jerinsu:
Jam’iyyar All progressives Congress APC
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Ibrahim Masari
Jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP
Atiku Abubakar
Ifeanyi Okowa
Jam’iyyar Labour Party LP
Peter Obi
Doyin Okupe
Jam’iyyar New Nigerian Peoples Party NNPP
Rabiu Musa Kwankwaso
Johnson Ladipo
Jam'iyyar APP
Osita Nnadi
Zaben Osun: Ba a ga Tambuwal, Wike, Fintiri da sauran gwamnoni ba yayin da PDP ta kaddamar da kamfen dinta
Isa Hamisu
Jam'iyyar Peoples Redemption Party PDP
Kolawale Abiola
Ribi Marshal
Jam'iyyar Action Democratic Party ADP
Yabagi Sani
Ude Okey Okoro
Jam'iyyar Young Peoples Party YPP
Ado-Ibrahim Abdulmalik
Enyinna Kasarachi
Jam'iyyar African Action Congress AAC
Omoyele Sowore
Garba Magashi
Jam'iyyar Allied Peoples Movement APM
Mamman Dantalle
Ojei Princess
Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance APGA
Chukwudi Umeadi
Koli Mohammad
Jam'iyyar BP
Oluwafemi Adenuga
Turaku Mustapha
Jam'iyyar Zenith Labour Party ZLP
Daberechukwu Nwanyanwu
Ahmed Mani
Jam'iyyar Action Alliance AA
Hamza Almustapha
Chukwuka Johnson
Asali: Legit.ng