Da duminsa: Jami'an yan sanda sun harbi dan jarida a Osun

Da duminsa: Jami'an yan sanda sun harbi dan jarida a Osun

Jaridar TheNation ta saki labarin cewa jami'an hukumar yan sanda a jihar Osun sun harbi ma'aikacinsu, Toba Adedeji, a yau Talata, 31 ga watan Yuni, 2022.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Dan jaridan na daukan rahotanni kan zanga-zangan da dalibai ke gudanarwa kan yajin aikin ASUU yayinda yan sanda suka bude wuta.

Harsashi ya sameshi a kafa.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel