Mutane
Malamin adinin musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya samu karin matsayi zuwa Farfesa daga jami'ar Bayero ta Kano a yau Juma'a.
Wata mata ta bayyana yadda iyayenta suka kone kurmus tare da 'yan uwanta bayan harin da jirgin Soji ya kai a Gidan Sama da Runtuwa, Silame, Jihar Sokoto.
An yi jana'izar mahaifiyar gwamnan Jigawa, yayin da ya tafi aikin kwanaki kasar China. Wannan shi ne dalilin da ya sa gwamnan bai halarci jana'izar mahaifiyarsa ba.
Gwamnan jihar Jigawa ya shiga jimami bayan rasuwar mahaifiyarsa a yau Laraba. Za a yi jana'izar Hajiya Maryam Namadi a yau Laraba a Kafin Hausa karfe 4:30.
Tinubu ya yi nade naden mukamai amma daga bisani ya soke su, wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a cikin al'umma. Legit ta jero mutum 10 da irin hakan ta faru da su.
Gwamnonin Arewa sun taya shugaba Buhari murnar cika shekaru 82 da haihuwa. Shugaban gwamnonin Arewa, Inuwa Yahaya be ya tura sakon ga Buhari a yau.
Ice Prince ya bayyana wahalhalunsa a matsayin maraya, ya gaza shiga jami’a saboda N20,000, amma ya ce nasararsa hujja ce cewa komai zai yiwu a rayuwa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada manyan malaman Izala mukamai a gwamnatinsa. Sheikh Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan da Salisu Shehu na cikin malaman.
Ma'aurata mafi tsufa a duniya sun syi aure yayin da suka haura shekaru 100. Angon dan shekaru 100 ya auri yar shekaru 102. Yan uwa sun shaida auren.
Mutane
Samu kari