Latest
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokir ya bayyana cewa bai ga abin da zai jawo maganganu a kan hutun Ramadan da wasu jihohin Arewa su ka bayar ba.
'Yan siyasar Arewa sun bukaci Akpabio ya yi murabus daga shugaban majalisar dattawa bayan Sanata Natasha ta zarge shi da yunkurin yin lalata da ita.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibrin Kofa ya raba tallafin kudi da kayan sana'a ga mutane 10,000 domin azumin watan Ramadan.
Dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar mazabar Rano, brahim Muhammad (NNPP-Rano) ya bayyana takaicin yadda shugaban karamar hukumarsa ya rushe shaguna 500.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya bayyana cewa Najeriya za ta cigaba da taimawaka wajen bunkasa tattalin kasashen ECOWAS da samar da takardar kudi.
Safiyanu Dalhatu ya kashe mahaifiyarsa da tabarya a Bauchi. Yanzu dai 'yan sanda sun kama shi, sun kwace makamin, kuma ana shirin gurfanar da shi a kotu.
Bayan yada jita-jitar cewa Olubadan ya riga mu gidan gaskiya, Gwamnatin Oyo ta mayar da martani kan rade-radin inda ta ce babu kamshin gaskiya kan mutuwar basarake.
Wata kungiyar matasa ta karrama jagoran NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da lambar karramawa a matsayin babban jagoran da ya ba da gudumawa
Yayin da wasu ke kokwanton ko Malam Ibrahim Shekarau da Rabiu Musa Kwankwaso za su iya zama inuwa daya, tsohon gwamnan Kano ya magantu kan lamarin.
Masu zafi
Samu kari