Latest
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Imo ta tabbatar da fashewar bom a kasuwar Orlu ta ƙasa da ƙasa da ke jihar Imo, ta ce miyagu 2 da suka dasa shi sun mutu.
Wata babbar kotun jihar Kano ta ba da umarni ga hukumomin gwamnatin tarayya kan yiwuwar hana ba kananan hukumomin Kano kudade daga asusun tarayya duk wata.
Kungiyar makarantu masu zaman kansu ta yi alkawarin ɗaukar nauyin karatun yaran zanga zanga da aka kama. Ta yi alkawari wa yaran ne bayan an sake su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna godiyarsa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan sakin yaran da aka tsare saboda zanga-zangar da aka yi a Agusta.
Sabuwar kungiyar yan ta'adda mai suna Lakurawa ta ɓulla jihar Sokoto inda ta fara raba miliyoyi domin daukar matasa. Yan ta'addar na daukar matasa a N1m.
Mataimakin shugaban kasa, Ƙashim Shettima ya bayyana cewa an tafka gagarumar asara sakamakon zanga zangar da aka gudanar a kasar nan a watan Agusta.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya ce Tinubu ya sa a saki yaran da ke tsare ne ba don komai ba sai don tausayinsu da kuma kara ba su dama.
Shugaba Bola Tinubu ya karawa mukaddashin hafsan sojojin Najeriya, Olufemi Oluyede girma daga Manjo-janar zuwa Laftanar-janar a yau Talata 5 ga watan Nuwambar 2024.
Tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a 2023, Peter Obi ya ce tsakaninsa da matarsa mutu ka raba domin ba zai taɓa rabuwa da uta ba.
Masu zafi
Samu kari