Latest
Yayin da aka shiga watan azumin Ramadan akwai wasu hanyoyi da mutum zai bi domin sauke Alkur'ani mai girma a cikin kwanaki 30 kacal a watan azumi.
Shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin sun sake raba PDP da ɗaruruwa magoya bayanta a Arewa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar cewa ya karyata cewa Atiku Abubakar ya koma jam'iyyar SPD domin takarar shugaban kasa a SDP a zaben 2027.
Ministar harkokin mata ta Najeriya, Imaan Suleiman Ibrahim ta bayyana cewa ma'aikatarta za ta shiga tsakani domin sasanta rikicin Akpabio da Sanata Natasha.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC, Farfesa Attahiru Jega da muƙami a matsayin mai ba shi shawara.
Sarkin Benin da ke jihar Edo, Oba Ewuare II, ya dakatar da hakimai 67 nan take daga sarautarsu saboda rashin biyayya ga fada da kuma cin amanarta.
Yayin da gwamna Bala Mohammed zai kammala mulkinsa a 2027, Sanata Ahmed Abdul Ningi ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Bauchi a 2027 karkashin PDP.
Tsohon dan majalisar wakilai, Nicholas Ossai, ya bayyana dalilin da ya sa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Ossai ya fadi burinsa ga gwamnatin Tinubu.
Mako guda bayan addabar wasu yankuna a jihar Kebbi, jami’an tsaro tare da hadin guiwar ‘yan sa-kai sun kawar da jagoran ‘yan kungiyar Lakurawa, Maigemu.
Masu zafi
Samu kari