Latest
Yan bindiga sun kai hari wata kasuwar amfanin gona da ke garin Mangu, karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau, a daren Juma’a, sun yi ajalin mutane uku.
Wani hadimin ‘dan takaran shugaban kasa a ADC, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu za ta maido tallafin fetur amma a cire daga an yi zabe.
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja da jami’ai 20 kan mutuwar mutane 37 da ke tsare, tare da kafa kwamiti don binciken lamarin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ce ƙasarsa na cin nasara a yaƙin da take yi da Iran kuma ya bayyana cewa yaƙin zai ƙare nan ba da jimawa ba.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, ya aiko takardar sallama ga King Indara don wallafe-wallafen da ya yi masu cike da rashin da'a ga Abba Kabir.
Rundunar ’yan sandan Jihar Enugu ta tabbatar da kashe fitaccen ɗan siyasa, Prince Ikechukwu Oloto, wanda aka fi sani da “Okanga Mo”, a garin Nsukka.
Kotun ICC ta tabbatar Abubakar Malami ya kulla cin hanci daL Adesanya kan aikin Mambilla, ta amfe Najeriya biyan $400m tare da sa Sunrise mai da $11.8m.
Festus Keyamo ya caccaki Atiku kan kiran Shugaba Tinubu da “Bola”, yana mai cewa hakan rashin ladabi ne, yayin da Atiku ke buƙatar rage farashin fetur.
Mawakin jam'iyyar APC, Dauda Kahutu Rarara ya kare gwamnatin Bola Tinubu game da tsadar man fetur da ake a Najeriya, inda ya ce ana kukan dadi ne a fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari