Latest
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Cosmos Ndukwe, ya bi sahun masu yabawa shugaban kasa Bola Tinubu. Ya yaba masa kan hukumar SEDC.
Gwamnatin tarayya ta ce Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ɗauki lamarin abinci da matuƙar muhimmanci, burinsa kowa ya ƙoshi kafin ya kwanta a kowace rana.
Mutane sun yi martani yayin da matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ta gamu da katuwar macijiya da wani jaririn maciji a gidanta.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Taraba kan dira kan wasu 'yan bindiga da suka sace mutane. Sun kubutar da mutanen da miyagun suka sace.
Gwamnan Zamfara ya nada sabon kwamishina mai lura da muhalli yayin da da yi sauye sauye a gwamnati. Sabon kwamishinan ya maye gurbin wanda ya yi murabus.
Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana fatansa ga Najeriya. Ya faɗi burinsa bayan ya shafe shekaru 99 a duniya inda ya dade ya na fafutukar ci gaban ƙasa.
Abba Kabir Yusuf ya zai biya kudin makarantar talakawa daliban Kano da suka kammala karatu a Cyprus ba tare da karbar takardunsu ba saboda bashin Ganduje
Farfesa kabiru Dandago ya bukaci a kara haraji kan masu kudi, maimakon VAT. Ya ce hakan zai rage gibin arziki tare da samun karin kudaden gwamnati.
Gwamnatin jihar Borno ta yi rabon kayan aiki ga dakarun sojojin Najeriya masju yaki da 'yan ta'adda. Gwamnatin ta raba motoci da babura ga jami'an tsaron.
Masu zafi
Samu kari