Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban kasar Syria, Bashar Al-Assad ya tsere daga birnin Damascus yayin da yan tawayen suka kutsa cikin kasar da kwace iko.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kaddamar da hare-hare a wasu kauyukan karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina. Sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Manyan kungiyoyin dattawa da matasan Arewa sun magantu kan kudirin haraji inda suka gindayawa Bola Tinubu sharuda na musamman domin janye makamansu.
Rahotanni sun ce jami'an tsaro sun samu bayanan sirri cewa yan garin Bichi na shirin wargaza bikin nadin hakimi a garin wanda shi ne ake zargin dalilin daukar mataki
Hon. Bello El-Rufai ya ba da labarin haduwar shi da Adams Oshiomhole a zauren majalisar tarayya. Oshiomhole ya tambayi Bello El-Rufai game da mahaifinsu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani manomi ya rasa ransa bayan abin fashewa ya tarwatsa shi a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya yayin da yake dawowa daga gona.
Audu Bulama Bukarti ya ce saboda Legas da Ribas suna neman karin kudi a kawo kudirin haraji. Lauyan ya zubo tambayoyin da ya ce a amsa kafin na'am da kudirin.
Yayin da ake ta yada jita-jitar cewa annobar Korona ta dawo, Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ƙaryata rade-radin inda ta kwantarwa al'umma hankali.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Muazu Babangida Aliyu, ya yi magana kan masu kashe jami'an tsaro. Ya nuna cewa ya kamata ya yi a rika yi musu hukuncin kisa.
Masu zafi
Samu kari