Latest
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya shirya samar da shinkafa a kasuwannin jihar domin karya farashi nan da makwanni biyu zuwa uku masu zuwa.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya koka kan yadda yan siyasar Najeriya ke sauya sheka lokacin da suka ga dama ba kamar na Ghana ba.
Wata kungiyar siyasa a jihar Bauchi ta fara yin barazana ga Sanata Shehu Buba Umar wanda ke wakiltar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa. Ta ba shi wa'adin sati daya.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya ce zamansa a gidan gyaran hali na tsawon shekaru ya mayar da shi mutumin kirki da koya masa darussa.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Rivers sun yi bajinta bayan sun ki karbar cin hancin da 'yan damfara suka ba su. Sun yi abin a yaba sosai.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani Fasto a Anambra, Godwin Okpala ya bace yayin da yake kan hanyar zuwa garin Umuchu da ke jihar a Kudancin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi nasarar fafatawa da 'yan bindiga. 'Yan sandan sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane da miyagun suka yi.
Gwamnatin Neja na tantance malamai don inganta koyarwa. An karrama tsoffin dalibai kamar Abdulsalami da Sani Bello a taron tsoffin daliban GSS Bida.
Rahotanni sun ce mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya kaddamar da gina masallacin Naira miliyan 350 a mahaifarsa da ke karamar hukumar Danja, jihar Katsina.
Masu zafi
Samu kari